back to all blogs

All Blogs

Da manhajar Dillali , za'a iya rubuta cinikin kasuwanci guri daya.

Jun 2022

4 mins read

Hausa

Da manhajar Dillali , za'a iya rubuta cinikin kasuwanci guri daya.

Barka da shiga Dillali, manhajar mai sauƙi domin bin diddigin kuɗaɗen shiga da fita wato income and expences na sana'arku a KYAUTA. Da manhajar Dillali , za'a iya rubuta cinikin kasuwanci guri daya . Ɗauki hakkin kula da bayanen kasuwancin ku.

Dillali shine:

  • Cikin sauƙi da sauri ga kuma tsaro
  • Za'a ga dukkanin cinikayyan da akayi da kuma kuɗin da aka kashe a guri ɗaya
  • Babu bukatar lissafi

Shiga sahun masu sana'oi fiye da 11,000 ta hanyar sauƙar da manhajar Dillali daga Google Playstore a waya ko kuma ta Appstore domin bin diddigi da sarrafa kuɗaden kasuwacin ku kyauta.

Fara yanzu kyauta